Skip Navigation

DVD Ilustrado Multilíngue

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


 

Baixar Versão em PDF  O Que é PDF?
 

Um Embrião de 8 Semanas

Capítulo 30   8 Semanas: Desenvolvimento do Cérebro

Da makon takwas kwakwalwa ya yi girma sosai kuma zai kumshe kamar rabin lauyin dukkan jikin amfrayo.

Girmancin ya ci gaba da sauri.

Capítulo 31   Característica de Destro e Canhoto

A makon takwas ne sashen uku daga hudun amfrayo ya nuna hannun dama ta aikace-aikace. Sauran amfrayo zai raba aikace-aikace a tsakani hanum hagu da kowane gefe. Wanna ne farkon nunawa halin hagu ko dama.

Capítulo 32   Virar

Littafin kula da jariri ya ce shi ne iyawa juyawan yaron da ake fitowa (nunawa). Amman, aikace-aikacen yaron ciki nan ke fitowa (nunawa) da wuri a karkara maras wuya cikkaken jakar ruwar mahaifa. Rashin bukacin karfin cin nasara kan girmancin run duna a wajen mahaifa ne ke daina jariri ta nadi.

Amfrayo yana karawa karfi yanzu.

Motsi yanzu zaa rage ko kara gudu, daya ko raba, yi da kinsa ko da turawa yanzu.

Juyar kai da girmancin wuya da hadawar hannu da ido ke zamanto kulum-kulum.

Idan an taba amfrayo zai nuna harari garke, motsin mukamuki, motsin runtse, da tsinin yatsan kafa.

Capítulo 33   Fusão da Pálpebra

Daga makon bakwai zuwa takwas ne fatar ido na sama da na kasa su kara girma a bias idanu su kuma hada da wani.

Capítulo 34   Movimento de Respiração e Micção

Da rashin iska a cikin mahaifa, tayi zai nuna motsin mici da makon takwas.

Yanzu ne koda zai fito da fitsari wanda zai yi a cikin ruwar.

A tayin maza girmancin gwiwa zai fara fito da testoteron.

Capítulo 35   8 a 9 Meses (32 a 36 Semanas): Formação dos Alvéolos, Segurar com Força, Preferências de Gosto

Dukkan magami da kashi da tsoka da kuma jijiya, da jirgin jini na gaba kuwa su yi kama da na tsoho.

Da mako takwas, fata na waje, zai samu karfi don haka, ya ki ko daina zarcewa ido.

Gashin ido za su zama girma a tsakanin bakin ta.

Capítulo 36   Resumo das Primeiras 8 Semanas

Daga mako takwas nan ne zamanin tayi zai kare.

A lokaci nan amfrayo ya zama girma daga sel guda zuwa ga kamar biliyan guda daya wadanda za su zana iri-irin fannin jiki daban daban sau dubu hudu.

Yanzu amfrayo yana da fiye da casain daga dari abubuwan da ke kunshe tsoho.