Skip Navigation

DVD Ilustrado Multilíngue

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


 

Baixar Versão em PDF  O Que é PDF?
 

Capítulo 1   Introdução

Gabancin hanyoyin wadanda "sel"(cell) guda wanda ake kira "zaigot"(zygote) ya kara zuwa tiriliyan dari daya watau mutum ne a takaice abin mamaki fiye da wani a rayuwa.

Masu bincike suka gane yanzu cewa wassun aikokin jikin e wadanda mutum ke nuna daga lokacin ciki ne kafawar su - a da kafin haihuwa.

Lokacin girmancin kafin haihuwa muke gane kamar lokacin shiriyawa a in da girmancin tayi zai samu yawwancin fannin jiki, da kuma kwaikwayo iri-iri aikokin masu amfani domi zaman iyawa bayan haihuwa.

Capítulo 2   Terminologia

Ciki yakan yi kamar mako talatin da takwas ta yadda mun bincike daga farawa (kasance) ciki, ko lokacin kafawar har zuwa haihuwa.

A tsakanin mako takwas na daya bayan samun ciki, jaririn da ke cikin ne ake kira amfrayo, watau girmancin ciki. Lokacin din ne ake kira lokacin tayi, anan ne ana kasance fannin jiki mutum na wassun muhimmancin fannin jiki.

Tun daga makon takwas din har zuwa karshen ciki, "jaririn a cikin ne ake kira tayi," watau jaririn da ba mu taba haice ba. A cikin lokacin din watau lokacin tayi, jikin jariri zai zama babba kuma zai fara amfani da jikin ta.

Dukkan lokacin tayi dan aikace - aikacen anan shi ne lokacin daga farawan ciki.