| |
O Período Fetal (8 semanas até o Nascimento)
Capítulo 37 9 Semanas: Engole, Suspira e se Estica
|
| |
| Zamanin tayi zai ci gaba
har zuwa haihuwa.
|
| Da makon tara ne tsotsewa
Babbar yatsar hannu zai fara
kuma daga yanzu ne tayi zai iya
allalaka ruwan mahaifa.
|
| Yanzu kuma tayi zai fara rikewa abu,
da kuma juyawa kanta gaba da daya,
kuma zai fara budewa da kulewa baki
da juyawa harshenta da kuma mika - mike.
Dukkan jijiyar fiscal da tafi,
da kuma tafin kafa za su fara
a zanci haske.
"Ta amsawa ga tabawa haske
a tafin kafan tayin,"
tayin zai lankwasa da kwantangwalo
da gwiwa kuma za a juya yatsun kafa kuwa.
|
| Tashin idannu yanzu
suka kulle sam - sam.
|
| A kasar harshe kayan murya zai taho
watau farawa gabancin gidan murya.
|
| Ta tayi na mace yanzu
mahaifa zai nuna
kuma mara nuna kayan haifa
watau "oogonia",
za su rana rabawa a cikin gidan kwai.
Duri da bora za su fara kasance kansu
na ma zu daban da na mace.
|
Capítulo 38 10 Semanas: Revira os olhos e Boceja, Unhas e Impressões Digitais
|
| |
| Girmancin na kwaran daga makon
tara zuwa ga na goma
ne zai kara lauyin jikin tayi
sau sabain da biyar daga dari daya.
|
| Daga mako goma ne rurawa
guslim ido na sama zai fara
yi fadowa ga idon tayi.
Tayi zai fara budewa da kulewa baki.
|
| Mayansu tayi su fara tsotse
babbar yatsa dama na hannu.
Sashen hanji daga wajen cibiya
za su koma wa kogon ciki.
|
| Abin kusa yanzu ne girmancin kashi.
|
| Farce na yatsun kafa dana
yatsun hannu za su fara taho.
|
| Massamman alamar yatsa zai fara
fitowa da mako goma da tayi ya kasance.
Iri wannan alamar abin fitad
da mutum har dai mutuwa.
|
Capítulo 39 11 Semanas: Absorve Glicose e Água
|
| |
| Da makon sha daya
hanci da lebe za su fito gaba - daya.
Ta ragowan fannin jiki,
fitowar su daga wani sashen
girmanci zuwa wani ne
a rayuwan mutum.
|
| Hanji zai fara amfani da abinci da ruwa
wadda tayi ta alallaka.
|
| Ko da ake aka gane ko namiji
ko mace ne tayi tun da kafawarfa,
amma yanzu gaba ne za mu bambanta
kamar namiji ne ko mace ce.
|