| |
Capítulo 40 3 a 4 Meses (12 a 16 Semanas): Papilas Gustativas, Movimento de Mandíbula, Reflexo de Sucção, Percepção dos Primeiros Movimentos do Feto
|
| |
| A tsakarin mako sha daya
zuwa ga shabiyu,
lauyin tayi zai kara zuna kamar
sittin daga guda dari.
Mako sha biyin din
ne karshen uku na farko,
ko sashen daya mai ciki.
|
| Wadansu abin dandana ne
za su kumshe a cikin bakin tayi.
|
| A haihuwa abin dandana din
za su sake tsaya a ba bakin
a kan harshen tayin
da kuma rufin bakinta.
|
| Hani zai fara tafiya ko yawo
da mako sha biyu
kuma zai ci gaba har dai mako shida.
Abubuwan daya wadanda aka cire
daga tayi da sabon yaro
ne ake kira mikoniom.
Shi ya kunshe
kayan narkewa kamar, (enzymes)
abincin girma da sel wadanda sun rasu-
wadanda tayi ta zub da daga cikin ta.
|
| Da mako sha biyu dogoncin hannu tayi
ya kusa da cikawa yadda ake kamar
wadda zai yi ta fannim jikin ta.
Amma girmancin kafafu yana dadewa
kafin ya zama cikake shi.
|
| Bayan da baya da kuma bisar kai,
sauran jikin tayi zai fara amsa ga tabawa.
|
| Girmancin daba tafanni
na miji ko na mace
zai fito kamar farkowa.
Ga misallin tayi na mace
za ta nuna juyawa baki
fiye da tayi na miji.
|
| Bambanci da daina amsuwa
wanda muka gani da wuri,
daga yanzu ne baki zai nuna
juyawa zuwa ga budewa baki.
Wannaaikace - aikace ne ake kira
"rutin rifleks"
kuma gabancin ta yafi lokacin haihuwa,
shi ma ne zai taimake sabon
jariri nema kan mamar uwar ta
a lokacin shan nono.
|
| Fisa zai gabanci da nunawa
da kitse ya fara cika (kumshe) kunce
kuma girmanci hakora zai fara.
|
| Da mako sha biyar sel wadanda
za su zama jinni su sanka
su kuma yi girma a cikin bogo.
Mayanci kayan jinni anan ne za sa kafa.
|
| Gaskiya ne juyawa jiki da tafiya
a makon shida ne zai fara amman,
mai ciki za ta hango
wanna a tayin da farko
daga mako sha hudu zuwa sha takwas.
Aka lakaba wanna
aikace - aikace mai yi masa.
|