| |
Capítulo 43 5 a 6 Meses (20 a 24 Semanas): Responde ao Som; Cabelo e Pele; Idade de Viabilidade
|
| |
| Da makon ashirin da hudu
ne budewa atar ido
tayi kuwa zai nuna
kibta (kamar amsawa).
Wannan abin yi wa kwaraniya
zai fara gabancin sa a waje tayi na mace.
|
| Mayansu masu bincike ne suke
ce wai kwananniya din a waje tayi
yake kawo rashin lafiya wa tayi.
Rabonka nan da nan ne
kamar tsawantar micin zuciya da sauri,
yawwancin hadiya da
kuma halin tayin da ta canza.
Rabon ta da dadewa rashin ji murya ne.
|
| Micin tayi zui tashi kamar
sau arbain da hudu
ciki da waje a minti guda.
|
| Da sashen uku na ciki,
gabancin kwakwalwa mai sauri
zai cinye fiye da rabin dukkan
karfin tayi.
Sai lauyin kwakwalwa ya kara daga
tsakanin dari hudu da dari biyar.
|
| Da makon ashirin da shida
idon zai fito da kwalla.
Tayi zui amsa wa haske
da makon ashirin da bakwai.
Wannan jawabi ne mai
kula da hasken da
ke shigowa kwayin ido rai da rai.
|
| Dukkan abubuwan masu kamatawa
wadanda za a amfani su ta
ji wari suka fara aiki yan zu.
Daga karatin (Ilimin) rashi nunawa jariri
muka gane cewa tayi ke iya ji wari
tun daga makon ashirin da shida
baya kafawa (kasancen)ciki.
Idan aka sa abin da ke yi dadi
a cikin ruwan ciki
sai tayin ya kara alallaka ruwan.
Sai tayi ya ki gabanci alallaka ruwan
idan abin daci ne
aka sa a cikin ruwan ciki.
Canzawa idon tayi
ne zai saba bi wannan.
|
| Ta fannin aikace - aikace kamar yawowa
maimakon tafiya sai
tayin ya juya kamar fadowa.
|
| Fitowa tayin yanzu
ba tare da rashin kyau jiki ba
da kitse ke gabanci
a karkashin fatan tayin.
Kitse yana da milimmancin
amfani ta kula da yawan zafi
da kuma boye da karfi, bayan haihuwa.
|
Capítulo 44 7 a 8 Meses (28 a 32 Semanas): Discriminação de Sons, Estados Comportamentais
|
| |
| Da makon ashirin da takwas
tayin zai iya bambata
daga tsakanin muryar sama
da murya na kasa.
|
| Da makon talatin tafiyar miciwa
ne ya saba yi
kuma wanaa yana fitowa sau talatin
zuwa arbain ga yawwancin tayi.
|
| Da watamin hudun da ya wuce
a cikin ciki,
tayi din yana aikace
wadansu iyawa aiki
kuma yana daina da hutawa.
Wannan halin
ne ke fitowa (nuna) gabanci da
abubuwa masu wuya
kulawa jiki na matsakaici.
|
Capítulo 45 Os Membros e a Pele
|
| |
| Kamar makon talatin,
kayan iskan ciki,
ko aljuhun kwai na naman jiki,
zai fara nunawa a cikin huhu.
Za su ci gaba da nunawa har dai
shekaru takwas bayan haihuwa.
|
| Da makon tallatin da biyar ne
tayin zai iya rikewa abu.
|
| Bankadawa tayi ga wadansu abubuwa
shi ne ka ba wa mutanen irin warin
da za a ji dadin shi bayan haihuwa.
Ga missallin tayi
wanda uwar shi ke ci anisi,
wadansu abubuwa mai ba
da warin likorisi,
ke so anisi bayan haihuwa.
Jariri wanda ba tare da
bankadawa ba, ba su so anisi.
|
Capítulo 46 9 Meses até o Nascimento (36 Semanas até o Nascimento)
|
| |
| Tayin zai fara gwiwa
ta ba wa "isrojin" da yawwa
sa'ancin ne zai fara tafiya
haihuwa daga tayi zuwa jariri.
Ana yi gwiwa da
wahalar kankancewar ciki,
sakamakon shi kuwa ne haihuwa.
|
| Daga kasance ciki zuwa ga
haihuwa da kuma bayan haihuwa,
gabancin mutum abim rai ne
kuma da waya ne.
Sabuwar ilimin (bincike) akan
lokacin ciki zuwa ga haihuwa
ne ke muria muhimmancin
amfanin gabancin tayi ta fannin lafiya.
Da ganewamu akan gabancin
mutum ya ci gaba,
kuwa ne iyawan mu ta famnin
kula da lafiya yaci gaba -
duk kafin da bayan haihuwa.
|