| |
Desenvolvimento Embrionário: 4 a 6 Semanas
Capítulo 11 4 Semanas: Líquido Amniótico
|
| |
| Daga mako hudu ne
ruwa mahaifa din ya kewaya amfrayo
a cikkaken jakar ruwan.
Ruwan mai tsafta nan ne,
ake kira ruwa mahaifa,
wanda ke su amfrayo a boye
daga ko wane cuta da wahala.
|
Capítulo 12 O Coração em Ação
|
| |
| Zuciyar ke mici kamar sau dari
daya da sha uku a minti guda.
Ga yanzu ta yadda zuciya
ke cauza launi
da shigowa da fitowar jiki acikin ta
a cikin shi da aikace - aikacen ta.
Zuciya zai mici kamar sau
miliyan hamsinda hudu kafin haihuwa
kuma sau biliyan uku da miliyan dari biyu
ga rayuwan shekaran tamanin.
|
Capítulo 13 O Crescimento do Cérebro
|
| |
| Gabancin raf kwakwalwa ne ake
gani ta canzawa
kwakwalwa na gaba,
da na tsakiya,
da kuma na baya.
|
Capítulo 14 Brotos dos Membros
|
| |
| Sai hannu da kafa ya fara nunawa,
da kama na toho kafa da hannu
su a mako hudu.
|
| Yanzu sai a ga komai da ke
ciki daga wajen amfrayo
saboda sel guda kadai ne yanzu.
Da fata ke samu karfe ne,
ke daina kallon ciki daga waje,
watau za mu iya kallo fanni yaron ciki
zuwa ga wata biyu.
|
Capítulo 15 5 Semanas: Hemisférios Cerebrais
|
| |
| Daga mako huda zuwa ga biyar,
kwakwalwa ya ci gaba nunawa raf
kuma ya raba zuwa sashen biyar.
Kai kadai ya kumshe daya daga
ukum ta (sulusi).
Kwakwalwa na gaba zai fita,
zai yi, zai yi har dai ya zama
girma sashen kwakwalwar.
Aikokin wannan sashe
watau kwakwalwa na gaba
su ne, tsammani da koyo,
da tunawa da magana da ganiwa,
da ji da tafiyar jiki,
da kumce hakuri.
|
Capítulo 16 Vias Respiratórias Principais
|
| |
| A sistem rai,
bronki (bronchi) na hagu da ne
dama su kasance
kuma a karshe su hada tare da
makogwaro ko abin sha iska,
da kuma huhu.
|
Capítulo 17 Fígado e Rins
|
| |
| Anan ne mayan hanta ya kumshe cikin
a gefen micin zuciyar.
Kodoji din zai fito da makon biyar.
|
Capítulo 18 Saco Vitelino e Células Germinativas
|
| |
| Jakar kwai ciki ya kumshe sel haihuwar
wanda ake kira"jam sel".
Da makon biyar
wadannan jam sel su yi tafiya
zuwa ga alauran haihuwa
na kusa - kusa da kodan.
|
Capítulo 19 Placas da Mão e Cartilagem
|
| |
| Kuma da makon biyar,
ne amfrayo zai ci gaba zuwa tafi,
zaman guringuntsi zai fara
da makon biyar da rabi.
Anan muke (ga) hango tafi na hagu
da kuma idon hannu da makon
biyar da ranaikun shida.
|