| |
Desenvolvimento Embrionário: 6 a 8 Semanas
Capítulo 20 6 Semanas: Movimento e Sensação
|
| |
| Da mako shida kwakwalwa
zai ci gaba(mayanci)
da sauri fiye da
sauran gefen (takin) kwakwalwa.
Amfrayo zai fara yi tafiyar
lokaci - lokaci da na kwaram.
Tafiyar din ya kamata ne
domin gabancin daidai motsa jiki.
|
| Idan an taba wajen bakin
amfrayo sai amfrayo ya
cire kanka da kwaram.
|
Capítulo 21 A Orelha Externa e a Formação de Célula Sanguínea
|
| |
| Kunuwar za su fara nunawa.
|
| A makon shida,
nunawa sel na jini ya yi a hanta
yanzu limfosaitis sun kasance.
Irin wannan farin sel jini
muhimmancin fannin
gabancin kayan hanawa cuta.
|
Capítulo 22 O Diafragma e os Intestinos
|
| Tantani, tsokar na farko na
ma'amfanin numfashi yaron,
a mako shida ne ake kafawa.
|
| Wani sashen hanji yaron
zai nuna zuwa wani lokaci
zuwa ga cikin igiyar cibiyar.
Wanyar gabanci nan ne
ake kira "fisiolojikal haniesha",
wannan ne zai ba wa daman dama
sauran gabancin abubuwa ciki.
|
Capítulo 23 Placas da Mão e Ondas Cerebrais
|
| |
| Da mako shida ne tafi zai kasance.
|
| Kayan kwakwalwa kuwa daga mako
shida ne zai fara nunawa.
|
Capítulo 24 Formação do Mamilo
|
| |
| Nono (mama) ya nuna
a wajen jiki na tsakiya
jim kadan kafin a kai (iso)
warin kashe a gabar kirji ne.
|
Capítulo 25 Desenvolvimento dos Membros
|
| |
| Da makon shida da rabi,
gwiwa haunu ya fito kuma,
yatsun za su fara kafawa
daga sauran jiki,
kuma tafiyar hannu zai fara.
|
| Nunawa kashi wanda
ake kira osifiketin,
zai fara daga kilafiku (clavicle),
ko kashin kwala,
da kuma kashin saman da kasan baki.
|
Capítulo 26 7 Semanas: Soluços e Resposta a Susto
|
| |
| Shakuwa zai fara a makon bakwai.
Tafiyar kafa ya fara sosai yanzu,
tare da amsawa yi wa baga - baga.
|
Capítulo 27 O Coração Desenvolvido
|
| |
| Dukkan gidajen hudu zuciya
suka cika yanzu.
A takaice zuciya ke mici sau dari daya
da sittin da bakwa a minti guda yanzu.
Aikace - aikacen zuciya ya fara
sam - sam da makon bakwai da rabi
zai fara aiki kamar na tsohon mutum.
|
Capítulo 28 Ovários e Olhos
|
| |
| A wajen mace jakar kwai
zai fara nunawa da makon bakwai.
|
| Da makon bakwai da rabi ne fatar ido
zai fara nunawa da kuma gashin ido
duka su fara girmanci da sauri.
|
Capítulo 29 Dedos das Mãos e dos Pés
|
| |
| Yatsun hannu za su nuna
kuma yatsun kafa zai manne
a kasa jikin amfrayo.
|
| Hannuwa din
za su iya hadawar yanzu,
ta yadda kafafu kuwa za su iya.
Gabobi gwiwa kuma su kasance.
|