| |
Um Embrião de 8 Semanas
Capítulo 30 8 Semanas: Desenvolvimento do Cérebro
|
| |
| Da makon takwas kwakwalwa
ya yi girma sosai
kuma zai kumshe kamar rabin
lauyin dukkan jikin amfrayo.
Girmancin ya ci gaba da sauri.
|
Capítulo 31 Característica de Destro e Canhoto
|
| |
| A makon takwas ne sashen uku daga
hudun amfrayo ya nuna hannun
dama ta aikace-aikace.
Sauran amfrayo zai raba aikace-aikace
a tsakani hanum hagu da kowane gefe.
Wanna ne farkon nunawa
halin hagu ko dama.
|
Capítulo 32 Virar
|
| |
| Littafin kula da jariri ya ce
shi ne iyawa juyawan yaron
da ake fitowa (nunawa).
Amman, aikace-aikacen yaron ciki nan
ke fitowa (nunawa) da wuri
a karkara maras wuya
cikkaken jakar ruwar mahaifa.
Rashin bukacin karfin
cin nasara kan girmancin run duna
a wajen mahaifa ne ke
daina jariri ta nadi.
|
| Amfrayo yana karawa karfi yanzu.
Motsi yanzu zaa rage ko kara gudu,
daya ko raba,
yi da kinsa ko da turawa yanzu.
Juyar kai da girmancin wuya
da hadawar hannu da ido
ke zamanto kulum-kulum.
|
| Idan an taba amfrayo
zai nuna harari garke,
motsin mukamuki,
motsin runtse,
da tsinin yatsan kafa.
|
Capítulo 33 Fusão da Pálpebra
|
| |
| Daga makon bakwai zuwa takwas ne
fatar ido na sama da na kasa
su kara girma a bias idanu
su kuma hada da wani.
|
Capítulo 34 Movimento de Respiração e Micção
|
| |
| Da rashin iska a cikin mahaifa,
tayi zai nuna motsin
mici da makon takwas.
|
| Yanzu ne koda zai fito da fitsari
wanda zai yi a cikin ruwar.
A tayin maza girmancin gwiwa
zai fara fito da testoteron.
|
Capítulo 35 8 a 9 Meses (32 a 36 Semanas): Formação dos Alvéolos, Segurar com Força, Preferências de Gosto
|
| |
| Dukkan magami da kashi
da tsoka da kuma jijiya,
da jirgin jini na gaba kuwa
su yi kama da na tsoho.
Da mako takwas, fata na waje,
zai samu karfi don haka,
ya ki ko daina zarcewa ido.
Gashin ido za su zama girma
a tsakanin bakin ta.
|
Capítulo 36 Resumo das Primeiras 8 Semanas
|
| |
| Daga mako takwas nan ne
zamanin tayi zai kare.
A lokaci nan amfrayo
ya zama girma daga sel guda
zuwa ga kamar biliyan guda daya
wadanda za su zana iri-irin fannin
jiki daban daban sau dubu hudu.
Yanzu amfrayo yana da
fiye da casain daga dari
abubuwan da ke kunshe tsoho.
|